IQNA - A jiya 1 ga watan Maris ne tawagar Masu aikin ibada na Umrah daga kasashe 14 suka ziyarci dandalin buga kur’ani na sarki Fahad da ke birnin Madina.
Lambar Labari: 3492831 Ranar Watsawa : 2025/03/02
Tenran (IQNA) an gabatar da wani shiri na talabijin a kasar Ghana kan sakon jagora Ayatollah Khameni dangane da hajjin bana
Lambar Labari: 3485043 Ranar Watsawa : 2020/08/01